Alfred Diete-Spiff | |||
---|---|---|---|
28 Mayu 1967 - ga Yuli, 1975 - Zamani Lekwot → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 30 ga Yuli, 1942 (82 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Alfred Diete-Spiff Shine Gwamnan soji na farko a jihar Rivers. Bayan an kirkireta daga tsohon yankin kudancin nigeria (Eastern Region Nigeria).[1]